logo

HAUSA

Dalilan da suka haddasa ra’ayin danniyar kasar Amurka

2022-04-12 16:32:26 CMG Hausa

Tun daga farkon karni na 20, kasar Amurka ta fara matsawa sauran kasashe lamba, ta hanyar amfani da matakan soja, a matsayin babbar kasa ta duniya. Lamarin da ya haddasa illa ga bunkasuwar huldar dake tsakanin kasa da kasa. Yadda kasar Amurka ta aiwatar da ra’ayin danniya da matsawa sauran kasashen lamba a fannin siyasa, ya haifar da kalubale ga ci gaban bil Adama da zamantakewar al’umma, lamarin da ke kawo barazana ga ita kanta da ma sauran kasashe. (Maryam)