logo

HAUSA

Bikin faretin soja karo na 77 da aka shirya a birnin Napyidaw na kasar Myammar

2022-04-11 08:57:59 CMG Hausa

Bikin faretin soja karo na 77 da aka shirya a birnin Napyidaw na kasar Myammar, domin kafa rundunar sojan kasar, shugaban kwamitin mulkin kasar, kuma firaministan gwamnatin wucin gadi na kasar, Min Aung Hlaing ya halarci bikin. (Sanusi Chen)