logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin ya zanta da takwaransa na Philippines

2022-04-08 20:24:39 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta ta wayar tarho da takwaransa na kasar Philippines Rodrigo Duterte a Juma’ar nan.  (Saminu)