logo

HAUSA

FIFA da Qatar sun fidda alamar tambarin gasar cin kofin duniya ta 2022

2022-04-02 16:09:28 CMG Hausa

 

A ranar 1 ga watan Afrilu, hukumar shirya gasar wasannin cin kofin kwallon kafa ta duniya FIFA, da kasar Qatar sun bayyana alamar gasar wasannnin kwallon kafa ta duniya ta 2022 ta Qatar, wato "La'eeb", wanda aka gabatar a wajen bikin kaddamarwa a daren jiya.(Ahmad)