logo

HAUSA

Sin da tsibirin Solomon sun rattaba hannu kan daftarin yarjejeniyar tsaro

2022-03-31 19:46:01 CMG Hausa



Jiya Laraba ne kasar Sin da tsibirin Solomon, suka rattaba hannu kan daftarin yarjejeniyar tsaro, da karfafa hadin gwiwar dake tsakanin kasashen biyu a fannonin tunkarar bala'o'i, da ba da agajin jin kai, da taimakon raya kasa, da kiyaye zaman lafiya.(Ibrahim)