logo

HAUSA

Za a gudanar da taron kolin Sin da EU ta kafar bidiyo a ranar 1 ga Afrilu

2022-03-30 19:47:34 CMG Hausa

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya sanar yau Laraba cewa, za a gudanar da taron koli na Sin da EU karo na 23 ta kafar bidiyo a ranar Juma'a.

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, da kuma firaministan kasar Li Keqiang, za su gana da shugaban majalisar gudanarwar kungiyar Tarayyar Turai Charles Michel da shugabar hukumar gudanarwar kungiyar, uwar gida Ursula von der Leyen yayin taron.(Ibrahim)