logo

HAUSA

DRC ta shiga kungiyar kasashen yankin gabashin Afrika

2022-03-29 20:04:08 CMG Hausa

Talatar nan ce, Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kongo DRC, ta shiga kungiyar kasashen yankin gabashin Afirka (EAC), kungiyar da ke da kasuwar bai daya, da ke ba da damar yin harkokin cinikayya cikin 'yanci da zirga-zirga ga 'yan kasashen kungiyar, kamar yadda kungiyar ta bayyana. (Ibrahim)