logo

HAUSA

Sojojin Rasha za su rage matakan da suke dauka a kusa da Kiev da Chernihiv

2022-03-29 20:47:30 CMG Hausa

Kamfanin dillancin labarai na kasar Rasha da ake kira TASS, ya bayar da rahoton cewa, ma'aikatar tsaron kasar Rasha, ta yanke shawarar rage yawan ayyukan soji a yankunan Kiev da Chernihiv. (Ibrahim)