logo

HAUSA

Jarirai da kananan yara 'yan kasa da shekaru biyar da aka kwantar da su a asibitoci a kasar Amurka sun yi yawa

2022-03-23 14:56:31 CMG Hausa

Jaridar The New York Times:Jarirai da kananan yara ’yan kasa da shekaru biyar da aka kwantar da su a asibitoci a kasar Amurka a baya bayan nan, yayin da aka samu yaduwar cutar COVID-19 nau’in omicron, adadin ya yi matukar yawa, idan an kwatanta da farkon lokacin barkewar annobar, a cewar cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasar. (Ahmad)