logo

HAUSA

Xi ya bukaci daukar matakan gaggawa game da barkewar COVID-19 na baya-bayan nan

2022-03-17 20:53:21 CRI

Babban sakataren kwamitin kolin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin Xi Jinping, a Alhamis din nan ya bukaci a gaggauta dakile yaduwar annobar COVID-19.

Xi ya bayyana hakan ne, a lokacin da ya jagoranci taron zaunannen kwamitin hukumar siyasa ta kwamitin koli na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, don nazarin yanayin annobar COVID-19.