logo

HAUSA

Babban jami’in diflomasiyar kasar Sin ya gana da mashawarcin tsaron Amurka

2022-03-14 20:58:49 CRI

A yau ne, Yang Jiechi mamban hukumar siyasa ta kwamitin kolin JKS, wanda kuma shi ne daraktan ofishin hukumar kula da harkokin waje ta kwamitin kolin, ya gana da mashawarcin tsaron kasar Amurka Jake Sullivan a Rome, babban birnin kasar Italiya.