logo

HAUSA

Sin ta kiyaye tsarin kashe kudi a fannin soji

2022-03-10 16:46:13 CRI

Kudin da kasar Sin ta kashe a fannin tsaron kasa ya karu bisa mataki da ya dace domin magance manyan kalubalolin tsaro, a matsayin wani gagarumin nauyi dake bisa wuyan kasar, Wu Qian, kakakin tawagar wakilan rundunar sojojin ‘yantar da al’umma ta kasar Sin PLA da ‘yan sandan kasar, ya bayyana hakan a yayin halartar taro karo na biyar na majalisar wakilan jama’ar kasar Sin ta 13 a jiya Laraba. (Ahmad)