logo

HAUSA

Kashin farko na agajin jin kai daga Sin ya kama hanyar Ukraine

2022-03-09 15:47:12 CRI

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta sanar a yau Laraba cewa, kashi na farko na kayayyakin agaji da kasar Sin ta samar, ya bar birnin Beijing, inda ya nufi kasar Ukraine. (Fa’iza)