logo

HAUSA

Sin ta samu ci gaba a gasar Paralympics

2022-03-08 21:16:40 CRI

Kasar Sin ta lashe lambar zinari ta farko a gasar hunturu ta Olympics ajin masu bukata ta musamman ko Paralympic ne a birnin PyeongChang a shekarar 2018.

Bayan wannan gasa da ta gudana shekaru 4 da suka gabata, a bana a nan birnin Beijing, Sin na kan gaba wajen lashe lambobin yabo a gasar ta Paralympic da lambobin yabo 27, inda ya zuwa yau Talata ta masu lambobin zinari 8.   (Saminu)