logo

HAUSA

Xi ya mika sakon jaje ga takwaransa na Pakistan bisa harin ta’addanci da aka kaddamar a kasar

2022-03-07 20:22:00 CRI

A yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya mika sakon jaje ga takwaransa na Pakistan Arif Alvi, bisa mummunan harin ta’addanci da aka kaddamar a wani masallaci dake kasar, lamarin da ya yi sanadiyyar rasuwar gwamman mutane. (Saminu)