logo

HAUSA

Wang Yi: Ya kamata a aiwatar da matakan kyautata alakar Sin da Amurka

2022-03-07 21:00:05 CRI

Babban dan majalissar gudanarwar kasar Sin, kuma ministan harkokin wajen kasar Wang Yi, ya bukaci Amurka da ta komawa manufofin ta na gaskiya game da kasar Sin, wadanda ke dacewa da hankali da sanin ya kamata, kana ta komawa tsari na adalci, a fannin cudanyar sassan biyu, domin samar da ci gaba mai inganci kuma bisa daidaito.  (Saminu)