logo

HAUSA

Xi Jinping ya mika sakon taya murna ga matan kasar Sin

2022-03-06 20:38:19 CRI

A yayin da ake shirye-shiryen gudanar da bikin ranar mata ma’aikata ta kasa da kasa a ranar 8 ga watan Maris, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aika sakon taya murna da kuma fatan alheri ga mata na dukkanin kabilu da fannoni na kasar Sin.(Ahmad)