logo

HAUSA

Kakaki: Sin ba ta yin matsayin lambar tattalin arziki

2022-03-04 16:05:41 CRI

 

Kasar Sin ba ta nuna bambanci ga duk wata kasa a duniya, ba ta nuna wariya ga duk wani kamfani a tsarin cinikayyar kasa da kasa, kuma ba ta aikata dukkan wani abun da ake kira matsin lambar tattalin arziki, Zhang Yesui, kakakin taro na 5 na zaman majlisar wakilan jama’ar kasar Sin karo na 13, wanda ya bayyana hakan a taron manema labarai a yau Jumma’a a Beijing.(Ahmad)