logo

HAUSA

Yadda wasu musulmai mata da ke yankin Kashmir suka yi addu’a a ranar Mehraj-u-Alam

2022-03-03 21:30:36 CRI

Yadda wasu musulmai mata da ke yankin Kashmir dake karkashin ikon Indiya suka yi addua a ranar Mehraj-u-Alam, wato ranar 1 ga watan shaaban. Musulmi da dama sun yi imanin cewa, a wannan rana Annabi Muhammad ya je sama da bakwai.