logo

HAUSA

Tawagogin Ukraine da Rasha sun isa don tattaunawa

2022-02-28 21:22:39 CRI

              

Yau ne, tawagogin kasashen Ukraine da Rasha suka isa kan iyakar Ukraine da Belarus, domin tattaunawa

Muhimman batutuwan da ake tattauna a kansu, su ne batun tsagaita wuta nan take da kuma janyewar sojojin Rasha daga Ukraine, kamar yadda ofishin shugaban kasar Ukraine ya bayyana a shafinsa na tangarahu yau Litinin

Bayan fafatawar da aka yi tsakanin bangarorin biyu, an samu haske a yayin da kasashen Rasha da Ukraine suka amince su gana domin tattaunawa.