logo

HAUSA

Xi da Putin sun yi musayar gaisuwar sabuwar shekara

2021-12-31 19:10:06 CRI

Yau Jumma’a ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping, da takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin, suka yi musayar sakon gaisuwar sabuwar shekara.(Ibrahim)