logo

HAUSA

Wang Yi zai ziyarci Afirka a sabuwar shekara

2021-12-30 20:34:02 CRI

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Zhao Lijian, ya sanar a taron manema labaru da aka saba yi Alhamis din nan cewa, domin kiyaye al'adar fara ziyartar kasashen nahiyar Afirka a farkon wannan shekara da ministan harkokin wajen kasar Sin zai yi, za a gayyaci mamban majalisar gudanarwar kasar Sin kuma ministan harkokin wajen kasar Wang Yi, da ya ziyarci kasashe uku na nahiyar, wato Eritrea da Kenya, da Comoros daga Janairu 4 zuwa 7, na shekarar 2022.(Ibrahim)