logo

HAUSA

CMG ya fitar da manyan labaran cikin gida da na kasa da kasa guda goma a shekarar 2021

2021-12-27 21:08:52 CRI

CMG ya fitar da manyan labaran cikin gida da na kasa da kasa guda goma a shekarar 2021_fororder_CMG

Litinin din nan ne, babban gidan rediyo da talabijin na kasar Sin (CMG), ya fitar da manyan labarai goma da suka fi daukar hankali a cikin gida da waje a shekarar 2021. Manyan labarai 10 da suka fi daukar hankali a cikin gida, sun hada da bikin murnar cika shekaru 100 da kafuwar JKS, da kuma harkar zirga-zirgar sararin samaniyar kasar Sin, ta shiga zamanin binciken tashar sararin samaniya, manyan labaran duniya guda goma kuwa, sun hada da "Sin ta ba da shawarar daukar matakin raya kasa da kasa, annobar COVID-19 na ci gaba da yaduwa da sauransu.(Ibrahim)