logo

HAUSA

Raya al’umma ta hanyar amfani da makamashi mai tsabta

2021-12-23 11:31:29 CRI

Raya al’umma ta hanyar amfani da makamashi mai tsabta_fororder_1

Raya al’umma ta hanyar amfani da makamashi mai tsabta_fororder_2

Raya al’umma ta hanyar amfani da makamashi mai tsabta_fororder_3

Raya al’umma ta hanyar amfani da makamashi mai tsabta_fororder_4

Shekarun baya bayan nan, kasar Sin tana kara karfin bunkasa samar da makamashi mai tsabta don samun bunkasuwa tare da kiyaye muhalli, yawan motoci masu amfani da makamashi mai tsabta da Sin ta samar yana matsayin farko a duniya shekaru 6 a jere, hakan ya sa kasar Sin ta zama kasa mafi karfi a wannan fanni.

Bunkasuwar fasaha da kimiyya na samar da makamashi mai tsabta da Sin take da su na ba da gudunmawa ga duniya wajen rage kudade da ake kashewa a wannan fanni don ganin kasa da kasa sun amfani da su, musamman kasashe masu tasowa.

Hakan ya sa, duniya za ta cimma burin raya al’umma ta hanyar amfani da makamashi mai tsabta, muna da makoma mai kyau. (Amina Xu)