logo

HAUSA

Xi ya aika sakon taya murnar cika shekaru 40 da kafa yankin tattalin arziki na musamman na Xiamen

2021-12-21 15:21:58 CRI

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon taya murnar cika shekaru 40 da kafuwar yankin tattalin arziki na musamman na Xiamen na lardin Fujian dake gabashin kasar Sin.

An karanta wasikar Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, kana shugaban kwamitin koli na sojan kasar, Talatar nan a wurin taron tunawa da zagayowar ranar a birnin Xiamen.(Ibrahim)