logo

HAUSA

Xi ya mika ta'aziyya ga Biden kan bala'in da mahaukaciyar guguwa ta haddasa a tsakiyar Amurka

2021-12-14 19:56:23 CRI

Xi ya mika ta'aziyya ga Biden kan bala'in da mahaukaciyar guguwa ta haddasa a tsakiyar Amurka_fororder_1128154930_16392688919781n

Yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya mika ta'aziyyarsa ga takwaransa na kasar Amurka Joe Biden, kan mummunan bala'in da mahaukaciyar guguwa ta haddasa a sassan tsakiyar kasar Amurka.