logo

HAUSA

Xi ya taya Olaf Scholz lashe zaben shugaban gwamnatin kasar Jamus

2021-12-08 20:23:32 CRI

Xi ya taya Olaf Scholz lashe zaben shugaban gwamnatin kasar Jamus_fororder_hoto

Yau Laraba, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya buga wa Olaf Scholz waya, domin taya shi murnar lashe zaben shugabancin gwamnatin kasar Jamus.

Kaza lika a yau din, shugaba Xi da takwaransa na kasar Iceland, sun gabatarwa juna sakon murnar cika shekaru 50, da kulla huldar diflomasiyya a tsakanin kasashen biyu. (Maryam)