logo

HAUSA

Jagororin JKS sun gudanar da zama game da ayyukan raya tattalin arziki na shekarar 2022

2021-12-06 20:28:44 CRI

A yau Litinin ne ofishin hukumar siyasa ta kwamitin kolin JKS, ya gudanar da taro game da ayyukan raya tattalin arziki na shekarar 2022, da batutuwan da suka jibanci yaki da cin hanci, da nazari kan ayyukan ladaftarwa na jam’iyyar kwaminis.

Shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kwamitin kolin JKS Xi Jinping, shi ne ya jagoranci zaman na yau. (Saminu)