logo

HAUSA

Shugaba Xi ya bukaci a gaggauta gudanar da sauye sauye a tsarin gudanar da harkokin kimiyya da fasaha

2021-11-24 21:10:41 CRI

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bukaci a gaggauta gudanar da sauye sauye, a tsarin gudanar da harkokin da suka shafi kimiyya da fasaha, da kuma bunkasa hade kasuwar makamashin lantarki ta kasar.

Shugaban na Sin ya yi wannan tsokaci ne a yau Laraba, yayin da yake jagorantar taro na 22, na kwamiti mai tsara zurfafa gyare gyare daga dukkanin fannoni.   (Saminu)