logo

HAUSA

Sin ta nuna adawa da zargin da Amurka ke yi mata kan 'yancin bin addini

2021-11-18 19:31:51 CRI

Dangane da ikirarin da Amurka ta yi na cewa, kasashe da dama ciki har da kasar Sin suna cikin jerin kasashen da ta kira “damuwa ta musamman kan batutuwan da suka shafi 'yancin addini”. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Zhao Lijian, ya bayyana a yayin taron manema labarai da aka saba shiryawa Alhamis din nan cewa, kasar Sin tana adawa da zargin Amurka maras tushe, da neman bata sunan kasar kan ‘yancin addini.(Ibrahim)