logo

HAUSA

JKS ta fara aiwatar da tsarin zaben wakilai zuwa babban taron kasa karo na 20

2021-11-18 19:24:03 CRI

A yau ne, kwamitin tsakiya na JKS ya fitar da daftarin tsarin zaben wakilan jam'iyyar a babban taro na kasa na jam'iyyar karo na 20, da tsara cikakken tsare-tsare na ayyukan da suka shafi wannan batu.(Ibrahim)