logo

HAUSA

Kwamitin koli na JKS ya fitar da wani kuduri kan manyan nasarori da gogewar da jam'iyyar ta samu a cikin karni na gwagwarmaya

2021-11-16 20:59:04 CRI

Kwamitin koli na JKS ya fitar da wani kuduri kan manyan nasarori da gogewar da jam'iyyar ta samu a cikin karni na gwagwarmaya_fororder_jks-1

A yau ne, JKS ta gabatar da kudurin kwamitin tsakiya na JKS kan manyan nasarori da kuma tarihin gwagwarmayar jam'iyyar a cikin shekaru dari. Wannan kudiri mai ma'ana ya takaita manyan nasarori da gogewar tarihi na JKS a cikin shekaru 100 da suka gabata.

Cikakken zaman taro karo na shida na kwamitin tsakiya na JKS karo na 19 da aka gudanar a birnin Beijing daga ranar 8 zuwa 11 ga watan Nuwamba, shi ne ya zartas da kudurin.(Ibrahim)