logo

HAUSA

Shugabannin Sin da Amurka na ganawa ta bidiyo

2021-11-16 10:42:33 CRI

Shugabannin Sin da Amurka na ganawa ta bidiyo_fororder_211116-Saminu 1-Sin da Amurka

Da sanyin safiyar yau Talata bisa agogon Beijing, shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Amurka Joe Biden sun tattauna da juna ta kafar bidiyo.  (Saminu)