logo

HAUSA

An bude taron dandalin raya Xinjiang a birnin Beijing

2021-11-15 19:13:43 CRI

An bude taron dandalin raya Xinjiang a birnin Beijing_fororder_xinjiang

A yau ne, mataimakin ministan ma’aikatar yada labarai ta kwamitin tsakiya na JKS Jiang Jianguo, ya gabatar da jawabi a gun bikin bude taron raya jihar Xinjinag na shekarar 2021, inda ya bayyana cewa, batun aikin kare hakkin dan Adam na kasar Sin, da ayyuka daban-daban da suka shafi jihar Xinjiang, abubuwa na zahiri kuma ba za a iya cin nasara a kansu ba

A jiya ne dai, aka bude taron dandalin raya jihar Xinjiang na kasar Sin a nan birnin Beijing. Taken wannan dandalin shi ne, "Hadin gwiwar gina shawarar ziri daya da hanya daya da ma raya jihar Xinjiang".(Ibrahim)