Wasan iyo a cikin ruwa mai sanyin gaske
2021-11-15 08:24:13 CRI
Wasu masu sha’awar wasan iyo ko ninkaya suna iyo a cikin ruwa, musamman wannan lokacin da ake ciki na tsananin sanyi a birnin Changchun dake arewacin kasar Sin. Wadannan jarumai, ciki har da wasu mata sun cancanci jinjina! (Murtala Zhang)