logo

HAUSA

Wakilin AU yana fatan warware rikicin Habasha ta hanyar lumana

2021-11-14 20:53:07 CRI

Babban wakilin musamman na kungiyar tarayyar Afrika AU a shiyyar kahon Afrika, Olusegun Obasanjo, a yau Lahadi ya bayyana kyakkyawar fatansa na ganin an warware rikicin dake kara ta’azzara a arewacin kasar Habasha ta hanyar lumana.(Ahmad)