Mace wadda ta rage nauyinta kilogram 90 a cikin watanni 9
2021-11-06 20:25:08 cri
Wannan mace ‘yar kasar Sin mai shekaru 35 wadda nauyinta ya taba kaiwa kilogiram 200, ta rage kilogram 90 a cikin watanni 9. Tana fatan kasancewa marubuciya a fannin rage nauyi a yanar gizo. (Bilkisu)