logo

HAUSA

Wang Yi ya gana da sakataren harkokin wajen kasar Amurka

2021-10-31 21:31:47 CRI

Wang Yi ya gana da sakataren harkokin wajen kasar Amurka_fororder_c12ad1bc02cbd1a1f648995fe1bcccf0

A safiyar yau Lahadi agogon Amurka, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya gana da takwaransa na Amurka Antony Blinken na tsawon mintoci 50, yayin taron shugabannin G20 karo na 16 da ke gudana a birnin Rome. (Amina Xu)