logo

HAUSA

An gano nazarin da masanan Amurka suka yi kan kwayar cutar COVID-19 da yadda kwayar cutar ta bulla daga dakin gwaji a bayanan wayar da sojojin Amurka suka fada

2021-10-21 19:59:18 CRI

An gano nazarin da masanan Amurka suka yi kan kwayar cutar COVID-19 da yadda kwayar cutar ta bulla daga dakin gwaji a bayanan wayar da sojojin Amurka suka fada_fororder_covid

A ranar 27 ga watan Satumba na bana, wani mai amfani da shafin Intanet mai suna Dylanali ya wallafa wani bayani a shafin twitter mai taken “gaskiya game da jita-jitar kwayar cutar COVID-19”.

A cikin bayanin, wani dan kasar Amurka ya rubuta wasu abubuwa game da asalin kwayar cutar COVID-19 da aka rubuta a cikin rumbun adana bayanai masu leken asiri dake karkashin jagorancin hukumar leken asiri ta kasar Isra’ila, inda aka bayyana cewa, kafin a gano kwayar cutar COVID-19 a birnin Wuhan da sojojin kasar Amurka suka halarci gasar sojoji ta duniya karo na 7, cutar ta riga ta yadu a kasar Amurka. Wasu zarge-zarge sun yi daidai, wato yayin da masanan kasar Amurka suka yi nazari kan kwayar cutar COVID-19, kwayar cutar ta bulla daga dakin gwaji. (Zainab)