logo

HAUSA

Tilas ne Amurka ta maida hankali ga ayyukanta na kisan kare-dangi

2021-10-19 20:47:33 CRI

Tilas ne Amurka ta maida hankali ga ayyukanta na kisan kare-dangi_fororder_微信图片_20211019221312

Mujallar Foreign Policy ta kasar Amurka ta wallafa wani bayani mai taken “Tilas ne kasar Amurka ta maida hankali ga ayyukanta na kisan kare-dangi”, inda aka bayyana cewa, a kasar Amurka, an mayar da ‘yan asalin kasar saniyar ware a fannin siyasa da tattalin arziki, Amurkawa su kan zargi sauran kasashe da aikata laifukan adawa da bil-Adam, amma ta ki ta kalli kanta, don haka, jama’a sun gano manufarta. (Zainab)