logo

HAUSA

An kafa sabuwar gwamnati a kasar Habasha

2021-10-04 15:55:59 CRI

An kafa sabuwar gwamnati a kasar Habasha_fororder_11

A yau Litinin, kasar Habasha ta kafa sabuwar gwamnati bisa sakamakon babban zaben kasar da aka yi a watan Yuni. An sake zabar firaministan kasar, Abiy Ahmed Ali, a wani sabon wa’adi na shekaru 5. (Fa’iza Mustapha)