Yadda aka gudanar da aikin yaki da ambaliyar ruwa a wasu sassan Beijing
2021-07-19 11:23:55 CRI
Kwanan nan ne aka yi ruwan sama kamar da bakin kwarya a birnin Beijing na kasar Sin, inda ma'aikatan ceto suka jajirce wajen gudanar da aikin yaki da ambaliyar ruwa a wasu sassan birnin.(Murtala Zhang)