Uganda ta gabatar da darussan makarantu ta kafar radiyo a dukkan sassan kasar
2021-06-30 12:06:50 CRI
A sakamakon yaduwar cutar COVID-19, an dakatar da darussa a makarantun kasar Uganda. Ma'aikatar ilmi ta kasar Uganda ta tsaida kudurin gabatar da darussa ta kafar radiyo a dukkan sassan kasar.