logo

HAUSA

Mutum guda ya mutu, mai yiwuwa wasu 50 sun bace a ruftawar gini a Florida na Amurka

2021-06-25 12:22:48 CRI

Mutum guda ya mutu, mai yiwuwa wasu 50 sun bace a ruftawar gini a Florida na Amurka_fororder_0625-Ah5-Amurka

An tabbatar da mutuwar mutum guda sannan mai yiwuwa ne wasu mutanen 50 sun bace bayan da ginin wani gida ya rufta a kudu maso gabashin birnin Florida na Amurka, kafar yada labaran kasar ce ta bada rahoton. (Ahmad)