logo

HAUSA

Sojar mace Chen Liaoyuan ta zama lambawan wajen jarrabawar yin harbe-harbe

2021-06-07 09:31:53 CRI

A kwana biyu, wata sojar mace Chen Liaoyuan, wadda aka haife ta a shekarar 2000, ta samu karbuwa a rundunar sojin kasar Sin, sabo da ta zama lambawan wajen jarrabawar yin harbe-harbe. Ga wasu sojojin matan kasar Sin, wadanda suke aiki a rundunonin sama da na ruwa, da na ko ta kwana na kasar Sin. (Sanusi Chen)

Sojar mace Chen Liaoyuan ta zama lambawan wajen jarrabawar yin harbe-harbe_fororder_1

Sojar mace Chen Liaoyuan ta zama lambawan wajen jarrabawar yin harbe-harbe_fororder_2

Sojar mace Chen Liaoyuan ta zama lambawan wajen jarrabawar yin harbe-harbe_fororder_3

Sojar mace Chen Liaoyuan ta zama lambawan wajen jarrabawar yin harbe-harbe_fororder_4

Sojar mace Chen Liaoyuan ta zama lambawan wajen jarrabawar yin harbe-harbe_fororder_5

Sojar mace Chen Liaoyuan ta zama lambawan wajen jarrabawar yin harbe-harbe_fororder_6

Sojar mace Chen Liaoyuan ta zama lambawan wajen jarrabawar yin harbe-harbe_fororder_7