Yadda ‘yan kasar Saudiyya masu hannu da shuni suka kafa wani zango a cikin hamada
2021-04-10 10:25:10 CRI
Abin mamaki ba ya karewa a duniya. Yadda ‘yan kasar Saudiyya masu hannu da shuni suka kafa wani zango a cikin hamada domin jin dadin rayuwa, sakamakon kullen dakile yaduwar cutar COVID-19 da aka sanya a kasar.