logo

HAUSA

Jaridar Faransa: Amurka ta dorawa kasar Sin laifi don boye matsalolinta a fannin tattalin arziki

2021-04-02 21:47:00 CRI

Jaridar Faransa: Amurka ta dorawa kasar Sin laifi don boye matsalolinta a fannin tattalin arziki_fororder_1211095594_16173451805491n

Jaridar Les Echos, ta wallafa wani bayani da tsohon shugaban kamfanin Morgan Stanley, reshen nahiyar Asiya Stephen S.Roach ya rubuta, mai taken “Amurka ta dorawa kasar Sin laifi don boye matsalolin kanta”.

Bayanin ya ce, a lokacin mulkin Donald Trump na tsawon shekaru hudu, ya dorawa kasar Sin laifi saboda gibin cinikayyar dake kasancewa tsakanin Sin da Amurka, al’amarin da ya boye wasu matsalolin tattalin arzikin da Amurka ke fuskanta, amma ba ita kasar Sin ce dalilin hakan ba.  (Murtala Zhang)