logo

HAUSA

Amina Yusuf da ke dukufa kan yayata raye-raye na gargajiya

2021-03-10 21:37:47 CRI

Amina Yusuf da ke dukufa kan yayata raye-raye na gargajiya_fororder_1127181071_16151184559141n

Amina Yusuf da ke dukufa kan yayata raye-raye na gargajiya_fororder_1127181071_16151184559421n

Amina Yusuf da ke dukufa kan yayata raye-raye na gargajiya_fororder_1127181071_16151184559671n

Amina Yusuf da ke dukufa kan yayata raye-raye na gargajiya_fororder_1127181071_16151184559911n

Amina Yusuf da ke dukufa kan yayata raye-raye na gargajiya_fororder_1127181071_16151184560391n

Amina Yusuf da ke dukufa kan yayata raye-raye na gargajiya_fororder_1127181071_16151184560881n

Amina Yusuf da ke dukufa kan yayata raye-raye na gargajiya_fororder_1127181071_16151184561091n

Malama Amina Yusuf ke nan, shugabar kungiyar masu rawa ta yankin Kashgar na jihar Xinjiang da ke arewa maso yammacin kasar Sin.Malama Amina ta fara sha’awar raye-raye tun lokacin tana karama, kuma a lokacin da ta kai shekaru 17 da haihuwa, ta shiga kungiyar masu rawa. Yanzu haka, ban da rawa, tana kuma kokarin yayata raye-raye na gargajiya, tare da horas da matasa.(Lubabatu)