logo

HAUSA

Ga yadda sojojin kasar Sin suke shirya rawar daji a cikin wata kasaitacciyar rumfa a lokacin sanyi

2021-03-09 09:16:46 CRI

A wasu wuraren kasar Sin, a kan ji sanyi matuka a lokacin sanyi. Sabo da haka, an kirkiro sabuwar hanyar tabbatar da shirya rawar daji, wato an kafa kasaitacciyar rumfa, inda tankunan soja da dama, da daruruwan sojoji za su iya samun horo a lokaci guda. Ga yadda suke samun horo a cikin irin wannan kasaitacciyar rumfa. (Sanusi Chen)

Ga yadda sojojin kasar Sin suke shirya rawar daji a cikin wata kasaitacciyar rumfa a lokacin sanyi_fororder_1

Ga yadda sojojin kasar Sin suke shirya rawar daji a cikin wata kasaitacciyar rumfa a lokacin sanyi_fororder_2

Ga yadda sojojin kasar Sin suke shirya rawar daji a cikin wata kasaitacciyar rumfa a lokacin sanyi_fororder_3

Ga yadda sojojin kasar Sin suke shirya rawar daji a cikin wata kasaitacciyar rumfa a lokacin sanyi_fororder_4

Ga yadda sojojin kasar Sin suke shirya rawar daji a cikin wata kasaitacciyar rumfa a lokacin sanyi_fororder_5