logo

HAUSA

Malamar dake koyar da Sinanci a kwalejin Confucius a Jami'ar Dar es Salaam

2021-03-08 18:24:14 CRI

Malamar dake koyar da Sinanci a kwalejin Confucius a Jami'ar Dar es Salaam_fororder_1126956910_16100103345501n (1)

Malamar dake koyar da Sinanci a kwalejin Confucius a Jami'ar Dar es Salaam_fororder_1126956910_16100103345771n (1)

Yarinya ‘yar Tanzania Imani Haji, tana son al'adun kasar Sin tun tana karama, kuma ta zabi kara samun ilmi a wata jami'ar kasar Sin bayan ta kammala karatu a jami’a. A shekarar 2018, Haji ta dawo daga karatu, ta zama malamar dake koyar da Sinanci a kwalejin Confucius a Jami'ar Dar es Salaam. Sunanta na Sinanci Han Ya. (Bilkisu)